Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 21:16

Suka ce masa, “Kana jin abin da waɗannan suke cewa kuwa?” Yesu ya amsa ya ce, “I, ashe, ba ku taɓa karanta cikin Rubutacciyar Maganar Allah ba cewa, “ ‘Daga bakin yara da jarirai ka sa yabonka yă fita?’ ”

Open Bible reader