Hausa Bible
Matiyu 21:15
Amma da manyan firistoci da malaman Koyarwar Musa suka ga ayyukan ban mamaki da ya yi, har yara suna ihu cikin Haikalin suna cewa, “Hosanna ga Ɗan Dawuda!” sai suka ji fushi.
Open Bible readerHausa Bible
Amma da manyan firistoci da malaman Koyarwar Musa suka ga ayyukan ban mamaki da ya yi, har yara suna ihu cikin Haikalin suna cewa, “Hosanna ga Ɗan Dawuda!” sai suka ji fushi.
Open Bible reader