Hausa Bible
Matiyu 20:30
Sai ga waɗansu makafi biyu suna zaune a gefen hanya. Da suka ji Yesu yana wucewa, sai suka ɗaga murya suka ce, “Maigirma, Ɗan Dawuda! Ka ji tausayinmu!”
Open Bible readerHausa Bible
Sai ga waɗansu makafi biyu suna zaune a gefen hanya. Da suka ji Yesu yana wucewa, sai suka ɗaga murya suka ce, “Maigirma, Ɗan Dawuda! Ka ji tausayinmu!”
Open Bible reader