Hausa Bible
Matiyu 2:9
Su kuwa da suka gama jin maganar sarki, sai suka yi tafiyarsu. Tauraron da suka gani a gabas kuwa yana gabansu suna binsa har ya zo ya tsaya a kan inda ɗan yaron yake.
Open Bible readerHausa Bible
Su kuwa da suka gama jin maganar sarki, sai suka yi tafiyarsu. Tauraron da suka gani a gabas kuwa yana gabansu suna binsa har ya zo ya tsaya a kan inda ɗan yaron yake.
Open Bible reader