Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 2:8

Sai ya aike su zuwa Betelehem ya ce, “Ku je ku bincika mini game da ɗan yaron nan a hankali. Idan kun same shi, sai ku zo ku faɗa mini domin ni ma in je in yi masa sujada.”

Open Bible reader