Hausa Bible
Matiyu 2:16
Da Hirudus ya gane cewa masu ilimin nan sun yi masa wayo ne, sai ya yi fushi sosai. Ya aika a kakkashe dukan ˈyan yara maza waɗanda suke cikin Betelehem da kewayenta, daga masu shekara biyu zuwa ƙasa, gwargwadon lokacin da masu ilimin nan suka faɗa masa game da yaron.
Open Bible reader