Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 2:11

Da suka shiga gidan kuwa sai suka ga ɗan yaron da mamarsa Maryamu, suka durƙusa a gabansa, suka yi masa sujada. Saˈan nan suka kunce kayansu suka ba shi kyautar zinariya, da turaren lubban, da mur.

Open Bible reader