Hausa Bible
Matiyu 19:28
Yesu ya ce musu, “Hakika ina gaya muku, a zamani mai zuwa, lokacin da Ɗan Mutum zai zauna a kujerar mulkinsa mai ɗaukaka, ku da kuka bi ni, ku ne kuma za ku zauna a kujerun mulki goma sha biyu, ku yi mulkin zuriya goma sha biyun nan na Israˈila.
Open Bible reader