Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 19:18

Sai ya ce wa Yesu, “Waɗanne dokoki?” Sai Yesu ya ce, “Kada ka yi kisan kai, kada ka yi zina, kada ka yi sata, kada ka yi shaidar ƙarya,

Open Bible reader