Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 19:17

Yesu ya ce masa, “Don me kake tambaye ni a kan abin da yake da kyau? Ai, Allah kaɗai ne mai kyau. Idan kuwa kana so ka sami rai na har abada, sai ka kiyaye dokokin nan.”

Open Bible reader