Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 18:9

Idan kuma idonka yana sa ka ka yi zunubi, sai ka cire shi ka yar. Zai fi maka ka shiga rai na har abada da ido ɗaya, da a jefa ka cikin gidan wutar da ba ta taɓa mutuwa da idanu biyu.”

Open Bible reader