Hausa Bible
Matiyu 18:8
“Idan kuwa hannunka ko ƙafarka yana sa ka ka yi zunubi, ka yanke shi ka yar. Zai fi maka ka shiga rai na har abada da hannu ko ƙafa ɗaya ko gurgu, da a jefa ka cikin wutar da ba ta taɓa mutuwa da hannuwa biyu ko ƙafafu biyu.
Open Bible reader