Hausa Bible
Matiyu 18:17
Idan ɗanˈuwan ya ƙi sauraronsu, sai ka faɗa wa jamaˈar masu bi, idan kuma har ya ƙi saurari jamaˈar masu bi, ka mai da shi kamar wanda bai san Allah ba, ko mai zunubi wanda ya ƙi tuba.
Open Bible readerHausa Bible
Idan ɗanˈuwan ya ƙi sauraronsu, sai ka faɗa wa jamaˈar masu bi, idan kuma har ya ƙi saurari jamaˈar masu bi, ka mai da shi kamar wanda bai san Allah ba, ko mai zunubi wanda ya ƙi tuba.
Open Bible reader