Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 18:16

Amma idan bai saurare ka ba, sai ka sāke zuwa wurinsa tare da mutum ɗaya ko biyu domin a tabbatar da kowace magana daga bakin shaidu biyu ko uku.

Open Bible reader