Hausa Bible
Matiyu 17:5
Yana magana ke nan sai ga wani girgije mai haske ya rufe su, aka kuma ji wata murya daga cikin girgijen ta ce, “Wannan shi ne Ɗana, wanda nake ƙauna, ina jin daɗinsa ƙwarai. Ku saurare shi!”
Open Bible readerHausa Bible
Yana magana ke nan sai ga wani girgije mai haske ya rufe su, aka kuma ji wata murya daga cikin girgijen ta ce, “Wannan shi ne Ɗana, wanda nake ƙauna, ina jin daɗinsa ƙwarai. Ku saurare shi!”
Open Bible reader