Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 17:4

Sai Bitrus ya ce wa Yesu, “Ubangiji, ya yi kyau da muke a nan wurin. Idan kana so zan kafa bukkoki guda uku a nan, ɗaya dominka, ɗaya domin annabi Musa, ɗaya kuma domin annabi Iliya.”

Open Bible reader