Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 17:27

Duk da haka, domin kada mutanen nan su ji haushinmu, ka je teku ka jefa ƙugiya, ka buɗe bakin kifin da ka fara kamawa, za ka sami azurfar da zai isa, sai ka ɗauki azurfa ɗin ka biya harajinka da nawa.”

Open Bible reader