Hausa Bible
Matiyu 17:20
Yesu ya ce musu, “Saboda bangaskiyarku ƙarama ce. Hakika ina gaya muku, idan kuna da bangaskiyar da ta yi ƙanƙanta kamar ƙwayar mastad, za ku iya ce wa tudun nan yă tashi daga nan zuwa can, kuma zai tashi. Ba kuwa abin da zai gagare ku.
Open Bible reader