Hausa Bible
Matiyu 16:21
Tun daga wannan lokaci Yesu ya fara nuna wa almajiransa cewa dole ne yă je Urushalima, yă sha wuya iri-iri a hannun dattawa, da manyan firistoci, da malaman Koyarwar Musa, a kuma kashe shi, a rana ta uku kuma a tashe shi.
Open Bible reader