Hausa Bible
Matiyu 16:12
Saˈan nan ne almajiran suka gane cewa ba yana ce musu su yi hankali da yistin da ake sa a cikin burodi ba ne, amma yana nufin su yi hankali da koyarwar Farisiyawa da Sadukiyawa ne.
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan ne almajiran suka gane cewa ba yana ce musu su yi hankali da yistin da ake sa a cikin burodi ba ne, amma yana nufin su yi hankali da koyarwar Farisiyawa da Sadukiyawa ne.
Open Bible reader