Hausa Bible
Matiyu 14:13
Da Yesu ya ji haka, sai ya tashi ya shiga jirgin ruwa ya haye zuwa wani wuri inda ba kowa domin yă kasance shi kaɗai. Amma da taron mutanen suka ji haka, sai suka fito daga garuruwa suka bi shi da ƙafa.
Open Bible readerHausa Bible
Da Yesu ya ji haka, sai ya tashi ya shiga jirgin ruwa ya haye zuwa wani wuri inda ba kowa domin yă kasance shi kaɗai. Amma da taron mutanen suka ji haka, sai suka fito daga garuruwa suka bi shi da ƙafa.
Open Bible reader