Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 12:39

Sai ya amsa musu ya ce, “Mutanen zamanin nan marasa aminci ga Allah ne, mugaye ne kuma! Suna so su ga alama, amma ba za a nuna musu wata alama ba, sai dai alama ta annabi Yona.

Open Bible reader