Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 12:38

Sai waɗansu daga cikin malaman Koyarwar Musa da Farisiyawa suka ce masa, “Malam, muna so ka nuna mana wata babbar alamar da za ta bayyana ikonka.”

Open Bible reader