Hausa Bible
Matiyu 12:33
“Itace mai kyau yakan ba da ˈyaˈya masu kyau. Itace marar kyau kuma yakan ba da ˈyaˈya marasa kyau. Itace dai, da irin ˈyaˈyansa ne ake gane shi.
Open Bible readerHausa Bible
“Itace mai kyau yakan ba da ˈyaˈya masu kyau. Itace marar kyau kuma yakan ba da ˈyaˈya marasa kyau. Itace dai, da irin ˈyaˈyansa ne ake gane shi.
Open Bible reader