Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 12:32

Idan wani ya yi maganar reni ga Ɗan Mutum, za a gafarta masa, amma duk wanda ya yi maganar reni ga Ruhu Mai Tsarki, ba za a taɓa gafarta masa ba, ko yanzu ko a zamani mai zuwa.”

Open Bible reader