Hausa Bible
Matiyu 12:25
Da yake Yesu ya san abin da suke tunani sai ya ce musu, “Duk mulkin da ya rabu kashi biyu suna gāba da juna, mulkin ba zai tsaya ba. Kuma gari ko gidan da mutanen sun rabu kashi biyu suna gāba da juna, ba zai tsaya ba.
Open Bible reader