Hausa Bible
Matiyu 12:2
Da Farisiyawa suka ga haka, sai suka ce masa, “Ka gani, almajiranka suna yin abin da Koyarwar Musa ta hana a yi a Ranar Hutu ta Mako.”
Open Bible readerHausa Bible
Da Farisiyawa suka ga haka, sai suka ce masa, “Ka gani, almajiranka suna yin abin da Koyarwar Musa ta hana a yi a Ranar Hutu ta Mako.”
Open Bible reader