Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 12:1

Ana nan a Ranar Hutu ta Mako, Yesu da almajiransa suka bi ta gonakin hatsin alkama. Almajiransa kuwa suna jin yunwa, sai suka fara cire tsabar alkamar suna ci.

Open Bible reader