Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 12:15

Da Yesu ya gane haka, sai ya bar wurin. Sai mutane da yawa suka bi shi, ya kuwa warkar da su duka.

Open Bible reader