Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 11:23

Ke kuma Kafarnahum, kina tsammani ɗaukaka ki za a yi zuwa sama ne? A ina! Ƙasƙantar da ke za a yi har wurin zaman matattu. Ayyukan ban mamakin da aka yi a cikinki, da su ne aka yi a Sodom, da tana nan har wa yau.

Open Bible reader