Hausa Bible
Matiyu 11:21
“Kaitonki, Korasin! Kaitonki, Betsaida! Gama da a ce ayyukan ban mamakin da aka yi a cikinku ne, aka yi a Taya da Sidon, da sun tuba tun tuni, sun sa tsumma da toka a jikinsu.
Open Bible readerHausa Bible
“Kaitonki, Korasin! Kaitonki, Betsaida! Gama da a ce ayyukan ban mamakin da aka yi a cikinku ne, aka yi a Taya da Sidon, da sun tuba tun tuni, sun sa tsumma da toka a jikinsu.
Open Bible reader