Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 10:25

Ya isa almajiri yă zama kamar malaminsa, bawa kuma kamar maigidansa. Idan suka ce da maigidan Baˈalzabul, me za su ce game da mutanen gidan?”

Open Bible reader