Hausa Bible
Markus 9:38
Ana nan, sai Yohanna ya ce masa, “Malam, mun ga wani yana fitar da aljanu da sunanka, muka kuwa hana shi, domin shi ba ya cikinmu.”
Open Bible readerHausa Bible
Ana nan, sai Yohanna ya ce masa, “Malam, mun ga wani yana fitar da aljanu da sunanka, muka kuwa hana shi, domin shi ba ya cikinmu.”
Open Bible reader