Skip to content

Hausa Bible

Markus 9:37

“Duk wanda ya karɓi ƙaramin yaro kamar wannan saboda sunana, ni ne ya karɓa. Wanda ya karɓe ni kuma, ba ni ya karɓa ba, wanda ya aiko ni ne ya karɓa.”

Open Bible reader