Skip to content

Hausa Bible

Markus 8:12

Sai ya yi numfashi mai zurfi, ya ce, “Don me ku mutanen zamanin nan kuke neman ganin alama? Hakika ina gaya muku, ba wata alamar da za a nuna wa mutanen wannan zamani.”

Open Bible reader