Skip to content

Hausa Bible

Markus 8:11

Farisiyawa suka zo suka fara gardama da shi. Sun so su gwada Yesu, sai suka roƙe shi yă nuna musu wata babbar alamar da za ta bayyana ikonsa.

Open Bible reader