Hausa Bible
Markus 7:24
Daga nan sai Yesu ya tashi ya tafi yankin Taya da Sidon. Ya shiga wani gida, bai kuwa so kowa yă sani ba. Amma duk da haka ɓoyewarsa bai yiwu ba.
Open Bible readerHausa Bible
Daga nan sai Yesu ya tashi ya tafi yankin Taya da Sidon. Ya shiga wani gida, bai kuwa so kowa yă sani ba. Amma duk da haka ɓoyewarsa bai yiwu ba.
Open Bible reader