Hausa Bible
Markus 6:56
Duk inda ya tafi kuma, birni ko ƙauye ko filayen ƙauye, sukan kwantar da marasa lafiya a bakin kasuwa, su roƙe shi yă yarda marasa lafiyar su taɓa ko da bakin rigarsa ma. Dukan waɗanda suka taɓa shi kuwa suka warke.
Open Bible reader