Skip to content

Hausa Bible

Markus 6:41

Da ya ɗauki burodi biyar ɗin da kifi biyun, sai ya ɗaga kai sama, ya yi godiya ga Allah, ya rarraba, ya yi ta ba almajiran, suna kai wa mutanen. Ya kuma raba wa dukan mutanen kifin nan biyu.

Open Bible reader