Skip to content

Hausa Bible

Markus 6:37

Amma Yesu ya amsa musu ya ce, “Ku dai, ku ba su wani abu su ci mana.” Sai suka ce masa, “Wato mu je mu sayo abinci na kuɗin da ake biyan lebura yini ɗari biyu, mu ciyar da su?”

Open Bible reader