Skip to content

Hausa Bible

Markus 6:35

Kusan fāɗuwar rana sai almajiransa suka zo wurinsa, suka ce masa, “Wannan wuri fa ba kowa. Ga shi kuwa rana ta kusan fāɗuwa.

Open Bible reader