Hausa Bible
Markus 6:17
Gama dā Hirudus da kansa ya ba da umarni aka kamo Yohanna, ya ɗaure shi a kurkuku. Hirudus ya yi haka saboda Hirudiya, matar ɗanˈuwansa Filibus, wadda shi Hirudus ya aura.
Open Bible readerHausa Bible
Gama dā Hirudus da kansa ya ba da umarni aka kamo Yohanna, ya ɗaure shi a kurkuku. Hirudus ya yi haka saboda Hirudiya, matar ɗanˈuwansa Filibus, wadda shi Hirudus ya aura.
Open Bible reader