Skip to content

Hausa Bible

Markus 5:40

Sai suka yi masa dariyar reni. Amma ya fitar da dukan mutane waje, ya ɗauki baban yarinyar da mamarta, da kuma almajiransa waɗanda suke tare da shi, ya shiga inda yarinyar take.

Open Bible reader