Hausa Bible
Markus 4:1
Yesu ya kuma fara koyarwa a bakin Tekun Galili. Taron mutane da yawa sosai suka taru kewaye da shi, har sai da ya shiga jirgin ruwa ya zauna a cikinsa a kan tekun. Taron mutanen kuwa suna a bakin tekun a kan tudu.
Open Bible reader