Skip to content

Hausa Bible

Markus 3:5

Yesu ya duddube su cikin fushi, yana kuma baƙin ciki domin taurin zuciyarsu. Sai ya ce wa mai shanyayyen hannun, “Ka miƙe hannunka.” Sai ya miƙe, hannunsa kuwa ya warke nan da nan.

Open Bible reader