Skip to content

Hausa Bible

Markus 3:2

Waɗansu mutane kuwa suna neman hanya su sami Yesu da laifi, saboda haka sai suka zuba ido su ga ko Yesu zai warkar da mutumin a Ranar Hutu ta Mako.

Open Bible reader