Skip to content

Hausa Bible

Markus 16:9

Da Yesu ya tashi daga matattu da sassafe a rana ta farko ta mako, ya fara nuna kansa ga Maryamu daga Magadala, wato macen nan da Yesu ya fitar mata da aljanu bakwai.

Open Bible reader