Skip to content

Hausa Bible

Markus 16:20

Almajiran kuwa suka fita, suka yi ta waˈazi koˈina. Ubangiji kuwa ya yi aiki tare da su, yana tabbatar da gaskiyar maganarsu ta wurin alamu masu ban mamakin da ya sa su suka yi tare da maganar.]

Open Bible reader