Skip to content

Hausa Bible

Markus 16:1

Da Ranar Hutu ta Mako ta wuce, Maryamu daga Magadala, da Maryamu mamar Yakub, da kuma Salomi, suka sayo kayan ƙanshi domin su je su shafa wa jikin Yesu.

Open Bible reader