Hausa Bible
Markus 15:32
Bari wannan Almasihu, wai sarkin Israˈila, yă sauko yanzu daga gicciyen nan, don mu gani mu ba da gaskiya!” ˈYan fashin da aka gicciye tare da shi ma suka yi masa baƙar magana.
Open Bible readerHausa Bible
Bari wannan Almasihu, wai sarkin Israˈila, yă sauko yanzu daga gicciyen nan, don mu gani mu ba da gaskiya!” ˈYan fashin da aka gicciye tare da shi ma suka yi masa baƙar magana.
Open Bible reader